Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 22:20

Saˈad da kuma aka zub da jinin Istifanus mai shaidarka, ni da kaina ina tsaye a wurin, ina goyon bayan abin da aka yi, har ma ina gadin tufafin waɗanda suka kashe shi.’

Open Bible reader