Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:8

Washegari muka tashi muka je Kaisariya, muka shiga gidan Filibus mai waˈazi, wanda yake ɗaya daga cikin bakwai ɗin nan waɗanda aka zaɓa domin hidimar jamaˈar masu bi a Urushalima, muka sauka a wurinsa.

Open Bible reader