Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:34
Taron kuwa suna ta hayaniya, waɗansu su ce wannan, waɗansu su ce wancan. Saboda yawan hayaniyar shugaban bai iya samun ainihin tushen maganar ba, sai ya ba da umarni a kai Bulus barikin soja.
Open Bible readerHausa Bible
Taron kuwa suna ta hayaniya, waɗansu su ce wannan, waɗansu su ce wancan. Saboda yawan hayaniyar shugaban bai iya samun ainihin tushen maganar ba, sai ya ba da umarni a kai Bulus barikin soja.
Open Bible reader