Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:16

Waɗansu almajirai daga Kaisariya suka raka mu, suka kai mu wurin Manason wanda za mu sauka a wurinsa, shi mutumin Sayifurus ne, ɗaya daga cikin almajirai na farko.

Open Bible reader