Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:11
Da Agabus ya zo wurinmu, sai ya ɗauki ɗamara ta Bulus. Sai shi Agabus ya ɗaure hannuwansa da ƙafafunsa ya ce, “Ga abin da Ruhu Mai Tsarki ya ce, ‘Haka Yahudawan Urushalima za su ɗaure mai ɗamarar nan, su kuma ba da shi ga waɗanda ba Yahudawa ba.’ ”
Open Bible reader