Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 20:9

Wani saurayi mai suna Yutikus yana zaune a kan taga, sai barci ya dame shi sosai lokacin da Bulus yake ta yin dogon jawabinsa. Har barcin ya kwashi Yutikus, sai ya fāɗi daga can hawa na uku, kuma aka ɗauke shi matacce.

Open Bible reader