Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 20:4
Sufata ɗan Farus daga Biriya, tare da Aristarkus da Sakundus, mutanen Tasalonika, da Gayus daga Darbe, da Timoti, har ma da Tikikus da Tarofimus, mutanen Asiya, suka raka shi.
Open Bible readerHausa Bible
Sufata ɗan Farus daga Biriya, tare da Aristarkus da Sakundus, mutanen Tasalonika, da Gayus daga Darbe, da Timoti, har ma da Tikikus da Tarofimus, mutanen Asiya, suka raka shi.
Open Bible reader