Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 20:3

Ya yi wata uku a nan. Yana shirin yă shiga jirgin ruwa yă tafi ƙasar Suriya ke nan, Yahudawa kuwa suka yi masa mugun shiri. Saboda haka sai ya zaɓi yă koma ta Makidoniya.

Open Bible reader