Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 2:33
Da yake an ɗaukaka shi ga hannun dama na Allah, ya kuma karɓi Ruhu Mai Tsarki daga wurin Uba, yadda aka yi alkawari, sai ya zubo Ruhun a kanmu. Shi ne ya kawo abin da kuke gani, kuke kuma ji.
Open Bible readerHausa Bible
Da yake an ɗaukaka shi ga hannun dama na Allah, ya kuma karɓi Ruhu Mai Tsarki daga wurin Uba, yadda aka yi alkawari, sai ya zubo Ruhun a kanmu. Shi ne ya kawo abin da kuke gani, kuke kuma ji.
Open Bible reader