Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 2:22
“Ya ku ˈyanˈuwana Israˈilawa, ku ji wannan magana. Yesu Banazaret mutum ne da Allah ya tabbatar muku cewa ya yarda da shi. Allah ya nuna wannan ta wurin ayyukan ban mamaki, da abubuwan ban mamaki, da alamu waɗanda ya yi ta wurin Yesu a cikinku, kamar yadda ku ma kuka sani da kanku don duk sun faru a idonku.
Open Bible reader