Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:27

To, akwai hatsari fa. Za a ɓata sunan aikinmu. Ban da haka ma, har da haikalin babban alliya Artemis za a mai da shi banza, har kuma a raba alliyar da darajarta, ita wadda duk ƙasar Asiya, kai, har ma dukan duniya take bauta mata.”

Open Bible reader