Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:26
Kuma kuna ji kuna gani, ba a nan Afisa kaɗai ba, kusan duk ƙasar Asiya ma, Bulus ɗin nan ya rinjayi mutane da yawa sosai. Ya juyar da su, yana cewa allolin da aka yi da hannu ba alloli ba ne.
Open Bible readerHausa Bible
Kuma kuna ji kuna gani, ba a nan Afisa kaɗai ba, kusan duk ƙasar Asiya ma, Bulus ɗin nan ya rinjayi mutane da yawa sosai. Ya juyar da su, yana cewa allolin da aka yi da hannu ba alloli ba ne.
Open Bible reader