Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 18:8
Sai Kirisbus, shugaban majamiˈa ya ba da gaskiya ga Ubangiji, shi da mutanen gidansa duka. Waɗansu Korintiyawa kuma da yawa da suka ji maganar Bulus, suka ba da gaskiya, aka kuwa yi musu baftisma.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Kirisbus, shugaban majamiˈa ya ba da gaskiya ga Ubangiji, shi da mutanen gidansa duka. Waɗansu Korintiyawa kuma da yawa da suka ji maganar Bulus, suka ba da gaskiya, aka kuwa yi musu baftisma.
Open Bible reader