Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 18:6

Amma suka yi masa musū, suna zaginsa. Domin haka sai ya kakkaɓe tufafinsa ya ce musu, “Alhakin jininku a wuyanku! Ni dai ba ni da laifi. Daga yau wurin waɗanda ba Yahudawa ba za ni.”

Open Bible reader