Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 18:18
Bayan wannan sai Bulus ya ƙara ˈyan kwanaki a Korinti. Saˈan nan ya yi wa masu bi ban kwana. Ya shiga jirgin ruwa tare da Biriskila da Akila suka kama hanya zuwa Suriya. Amma kafin su tashi Bulus ya aske kansa a Kankiriya gama ya ɗauki wata rantsuwa.
Open Bible reader