Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 18:12

Amma lokacin da Galiyo yake mulkin ƙasar Akaya, Yahudawa suka haɗa kai suka tasar wa Bulus, suka kai shi gaban masu shariˈa.

Open Bible reader