Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 17:34
Amma waɗansunsu suka koma wajen Bulus, suka ba da gaskiya. A cikinsu akwai Diyonisiyus, ɗan majalisa, da wata mace mai suna Damaris, da waɗansu kuma tare da su.
Open Bible readerHausa Bible
Amma waɗansunsu suka koma wajen Bulus, suka ba da gaskiya. A cikinsu akwai Diyonisiyus, ɗan majalisa, da wata mace mai suna Damaris, da waɗansu kuma tare da su.
Open Bible reader