Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:31

gama ya shirya ranar da zai zo yă yi wa duniya shariˈa ta gaskiya ta wurin mutumin da ya zaɓa. Allah ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da mutumin nan daga matattu.”

Open Bible reader