Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:3

Yana yi musu bayani, yana kuma tabbatar musu cewa dole ne Almasihu yă sha wahala, yă kuma tashi daga matattu. Bulus ya kuma ce, “Yesun nan da nake sanar muku, shi ne Almasihu.”

Open Bible reader