Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:13

Amma da Yahudawan da suke a Tasalonika suka ji cewa Bulus yana yin shelar kalmar Allah a Biriya ma, suka je suka zuga jamaˈa a can suna tā da hankalinsu.

Open Bible reader