Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 16:4
Lokacin da Bulus da Sila suke tafiya suna bin gari-gari, suka dinga bayyana wa jamaˈa ƙaˈidodin da manzanni da dattawan jamaˈar masu bi suka yarda a kai a Urushalima, suka gaya wa masu bi su kiyaye su.
Open Bible reader