Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 16:27
Da maigadin ˈyan kurkukun ya tashi daga barci ya ga ƙofofin kurkukun a buɗe, sai ya zaro takobinsa, yana shiri yă kashe kansa, domin yana tsammani ˈyan kurkukun sun gudu.
Open Bible readerHausa Bible
Da maigadin ˈyan kurkukun ya tashi daga barci ya ga ƙofofin kurkukun a buɗe, sai ya zaro takobinsa, yana shiri yă kashe kansa, domin yana tsammani ˈyan kurkukun sun gudu.
Open Bible reader