Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:22

Sai jamaˈa suka taru a kansu gaba ɗaya, alƙalan kuma suka yayyage musu tufafinsu, suka tuttuɓe su, suka ba da umarni a dūke su.

Open Bible reader