Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:18

Ta yi ta yin haka kwanaki da yawa. Sai Bulus ya ɓata rai sosai, ya juya ya ce wa aljanin, “Na umarce ka cikin sunan Yesu Almasihu, ka rabu da ita.” Nan take kuwa ya rabu da ita.

Open Bible reader