Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 16:12
Daga nan kuma sai muka wuce ta ƙasa zuwa birnin Filibi a ta yankin Makidoniya, wadda take ƙarƙashin mulkin Roma. Muka yi ˈyan kwanaki a nan.
Open Bible readerHausa Bible
Daga nan kuma sai muka wuce ta ƙasa zuwa birnin Filibi a ta yankin Makidoniya, wadda take ƙarƙashin mulkin Roma. Muka yi ˈyan kwanaki a nan.
Open Bible reader