Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:4

Amma mutanen garin suka rabu kashi biyu, waɗansu suna goyon bayan Yahudawa, waɗansu kuma suna goyon bayan manzannin.

Open Bible reader