Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:3

Sai Bulus da Barnaba suka daɗe a nan sosai, suna waˈazi babu tsoro bisa ga ikon Ubangiji. Ubangiji kuwa ya yi shaidar kalmar alherinsa ta wurin ba da iko a yi alamu da ayyukan ban mamaki ta hannunsu.

Open Bible reader