Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 14:27

Da suka iso, suka tara jamaˈar masu bi suka ba da labarin dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu, da kuma yadda ya buɗe wa waɗanda ba Yahudawa ba ƙofar bangaskiya.

Open Bible reader