Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 14:26
Daga nan kuma suka shiga jirgin ruwa suka koma Antakiya, inda tun dā aka yi musu adduˈa cewa alherin Allah yă kiyaye su cikin aikin nan yanzu da suka gama.
Open Bible readerHausa Bible
Daga nan kuma suka shiga jirgin ruwa suka koma Antakiya, inda tun dā aka yi musu adduˈa cewa alherin Allah yă kiyaye su cikin aikin nan yanzu da suka gama.
Open Bible reader