Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 14:13
Sai firist na tsafin Zeyus, wanda ɗakin gunkinsa yake a bayan gari, ya kawo shanu da adon fulawa a ƙofar gari. Sarkin tsafin da jamaˈa suna so su yi wa manzannin hadaya.
Open Bible readerHausa Bible
Sai firist na tsafin Zeyus, wanda ɗakin gunkinsa yake a bayan gari, ya kawo shanu da adon fulawa a ƙofar gari. Sarkin tsafin da jamaˈa suna so su yi wa manzannin hadaya.
Open Bible reader