Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:31
Kwanaki da yawa kuwa yana ta bayyana ga waɗanda suka bi shi zuwa Urushalima daga Galili, waɗanda yanzu su ne shaidunsa ga jamaˈa.
Open Bible readerHausa Bible
Kwanaki da yawa kuwa yana ta bayyana ga waɗanda suka bi shi zuwa Urushalima daga Galili, waɗanda yanzu su ne shaidunsa ga jamaˈa.
Open Bible reader