Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:29
Da suka cika duk abin da aka rubuta game da shi cikin Rubutacciyar Maganar Allah, sai suka sauko da shi daga kan gungumen itace, suka sa shi a kabari.
Open Bible readerHausa Bible
Da suka cika duk abin da aka rubuta game da shi cikin Rubutacciyar Maganar Allah, sai suka sauko da shi daga kan gungumen itace, suka sa shi a kabari.
Open Bible reader