Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:27
Gama masu zama a Urushalima da shugabanninsu ba su gane shi ne Mai Ceton ba, ba su kuma gane maganar annabawan da ake karantawa a kowace Ranar Hutu ta Mako ba. Amma sun cika wannan maganar annabawa yayin da suka hukunta Yesu.
Open Bible reader