Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:25
Yayin da Yohanna ya kusa gama aikinsa, sai ya ce, ‘Wa kuke tsammani nake? Ba fa ni ne shi ɗin nan ba. Amma akwai mai zuwa a bayana, wanda ko igiyar takalmansa ma ban isa in kunce ba.’
Open Bible readerHausa Bible
Yayin da Yohanna ya kusa gama aikinsa, sai ya ce, ‘Wa kuke tsammani nake? Ba fa ni ne shi ɗin nan ba. Amma akwai mai zuwa a bayana, wanda ko igiyar takalmansa ma ban isa in kunce ba.’
Open Bible reader