Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:17

Allahn jamaˈar Israˈila ya zaɓi kakanninmu, ya mai da jamaˈar nan alˈumma mai girma a lokacin da suke a ƙasar Masar, ya kuma fito da su daga ƙasar da ikonsa mai girma.

Open Bible reader