Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:1
To, a jamaˈar masu bin da take a Antakiya, akwai waɗansu annabawa da malamai, wato Barnaba, da Simeyon wanda ake ce da shi Baƙi, da Lushiyus daga Sayirin, da Manayen, wanda ya yi girma tare da Sarki Hirudus, da kuma Shawulu.
Open Bible reader