Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:4
Da Hirudus ya kama Bitrus, ya sa shi a kurkuku a hannun sojoji goma sha shida su yi gadinsa. Yana da niyya yă kawo shi gaban jamaˈa yă hukunta shi bayan Bikin Ƙetarewa.
Open Bible readerHausa Bible
Da Hirudus ya kama Bitrus, ya sa shi a kurkuku a hannun sojoji goma sha shida su yi gadinsa. Yana da niyya yă kawo shi gaban jamaˈa yă hukunta shi bayan Bikin Ƙetarewa.
Open Bible reader