Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 12:3

Da ya ga Yahudawa sun ji daɗin abin da ya yi, sai ya kama Bitrus shi ma. Wannan ya faru a kwanakin Bikin Burodi Marar Yisti ne.

Open Bible reader