Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:11
Saˈan nan Bitrus ya komo cikin hankalinsa ya ce, “Yanzu kam na tabbata Ubangiji ne ya aiko malaˈikansa yă cece ni daga hannun Hirudus, da kuma dukan muguntar da Yahudawa suka shirya a kaina.”
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan Bitrus ya komo cikin hankalinsa ya ce, “Yanzu kam na tabbata Ubangiji ne ya aiko malaˈikansa yă cece ni daga hannun Hirudus, da kuma dukan muguntar da Yahudawa suka shirya a kaina.”
Open Bible reader