Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:10
Da suka wuce masu gadi na farko da na biyu, suka kai ƙofar baƙin ƙarfe ta shiga gari, ƙofar kuwa ta buɗe musu da kanta. Sai suka fita. Sun zo ƙarshen wani titi ke nan sai nan take malaˈikan ya rabu da shi.
Open Bible reader