Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:28

Ɗaya daga cikinsu, mai suna Agabus, ya tashi tsaye, ya yi magana da ikon Ruhu cewa za a yi wata babbar yunwa a duniya duka. Wannan kuwa ya faru a zamanin Kalaudiyus.

Open Bible reader