Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 10:9
Washegari, kusan tsakar rana, bayin Koneliyus suna cikin tafiya, sun zo kusa da garin ke nan, sai Bitrus ya hau kan ɗakin sama domin yă yi adduˈa.
Open Bible readerHausa Bible
Washegari, kusan tsakar rana, bayin Koneliyus suna cikin tafiya, sun zo kusa da garin ke nan, sai Bitrus ya hau kan ɗakin sama domin yă yi adduˈa.
Open Bible reader