Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:7

Da malaˈikan da ya yi masa magana ya tafi, sai Koneliyus ya kira bayinsa biyu, da kuma wani soja mai bin Allah daga cikin waɗanda suke yi masa aiki kullum.

Open Bible reader