Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 10:41
Bai bayyana ga dukan jamaˈa ba, sai dai gare mu, wato mu da Allah ya zaɓa tun dā don mu zama shaidu. Mu ne muka ci, muka sha tare da shi, bayan da ya tashi daga matattu.
Open Bible readerHausa Bible
Bai bayyana ga dukan jamaˈa ba, sai dai gare mu, wato mu da Allah ya zaɓa tun dā don mu zama shaidu. Mu ne muka ci, muka sha tare da shi, bayan da ya tashi daga matattu.
Open Bible reader