Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 10:30
Sai Koneliyus ya ce, “Wajen kwana huɗun da suka wuce, kamar wannan lokaci, wajen ƙarfe uku na yamma, ina adduˈa a gidana, sai ga wani mutum ya tsaya a gabana. Kayan da ya sa kuwa masu haske ne sosai.
Open Bible reader