Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:24

Washegari kuma suka shiga Kaisariya. Dā ma Koneliyus yana sa rai za su zo, har ya kirawo ˈyanˈuwansa duka da abokansa.

Open Bible reader