Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:17

Bitrus yana cikin damuwa ƙwarai a kan ko mece ce maˈanar ruˈuyar da aka nuna masa, sai ga mutanen da Koneliyus ya aiko, suna tsaye a ƙofa, sun riga sun tambayi gidan Siman.

Open Bible reader