Hausa Bible
Romawa 8:34
Wane ne ya isa yă yi wa mutum hukuncin mutuwa? Almasihu Yesu wanda ya mutu, ko kuwa a ce, wanda aka tā da shi daga matattu, wanda yana kuma zama a hannun dama na Allah, shi ne kuwa yana roƙon Allah a madadinmu.
Open Bible reader