Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:32

Allah kuwa bai hana mana Ɗansa ba, amma ya miƙa shi saboda mu duka. Ashe, shi Allahn da ya riga ya ba mu Ɗansa ba zai ba mu duk sauran abubuwa hannu sake ba?

Open Bible reader