Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:30

Waɗanda Allah ya ƙaddara kuwa su ne ya kira. Waɗanda ya kira, su ne ya mai da su marasa laifi a gabansa. Waɗanda aka mai da su marasa laifi a gabansa kuwa, su ne ya kuma ɗaukaka.

Open Bible reader